Kyakkyawar Fuska byUmar M Shareef

Kyakwawar fuska na kalla ta deben kewa Kuyi min san barka na samo fitilar yan mata
Kyakwawar fuska na kalla ta deben kewa Kuyi min san barka na samo dan auta na maza
Masoyiya Masoyina kaine Aminiya Abokina kaine Ke zuciya Rabin raina kaine Ke jijiya Jinin jikina
Kin zama komai na abun kallo madubi na Kaine tinanina a barci na da mafarki na Ban bari ki cutu Zan zama garkuwa Komai yake zuwa Gareki zana tare shi
Adadi na ruwan sama wanda suke zuba Adadin kefaye ma ba'a san su ba Adadin bishiyoyi baza su kirgu ba Haka soyayyarki a rai ban santa ba
Koda za'a au'na ba sikele wanda zai dauka Bata misaltuwa soyayya wace nake miki a zuciya
An san farkon rikici Ba'a san karshen sa ba Soyayya gamu ciki Baku san haduwar mu ba
Alkairi ne a ciki Sam sam ba sharri ba Karda kuce zaku raba Bazaka ku iya ba
Zan fesa tirare Inzo in zauna in bude hakre In ta murna Allah sarki zare Dukanin fargaba
An goya amare Mu a nuna ni dake a tare Zamu zauna rayuwa ta kare A tare har abada
Kawaye ku kalla Shi na ba akalla Wanda bai so nai kwala Nima bana so yayi
Ke na tsayar zabina Na sanar dangina Zana turo abba sa rana ayi
Wajibi in kwantar dakai Munyi aure ni dakai Karshen biyayata ga kai Zanyi tunda ina ji dakai
Kyakwawar fuska na kalla ta deben kewa Kuyi min san barka na samu fitilar yan mata

Listen to Song