Kyakkyawar Fuska is one of the songs in the Umar M Shareef's latest album 'Farin Jini' . Released in 2022. It is available here for your entertainment. You can Listen online or download it.
Kyakwawar fuska na kalla ta deben kewa
Kuyi min san barka na samo fitilar yan mata
Kyakwawar fuska na kalla ta deben kewa
Kuyi min san barka na samo dan auta na maza
Masoyiya
Masoyina kaine
Aminiya
Abokina kaine
Ke zuciya
Rabin raina kaine
Ke jijiya
Jinin jikina
Kin zama komai na abun kallo madubi na
Kaine tinanina a barci na da mafarki na
Ban bari ki cutu
Zan zama garkuwa
Komai yake zuwa
Gareki zana tare shi
Adadi na ruwan sama wanda suke zuba
Adadin kefaye ma ba'a san su ba
Adadin bishiyoyi baza su kirgu ba
Haka soyayyarki a rai ban santa ba
Koda za'a au'na ba sikele wanda zai dauka
Bata misaltuwa soyayya wace nake miki a zuciya
An san farkon rikici
Ba'a san karshen sa ba
Soyayya gamu ciki
Baku san haduwar mu ba
Alkairi ne a ciki
Sam sam ba sharri ba
Karda kuce zaku raba
Bazaka ku iya ba
Zan fesa tirare
Inzo in zauna in bude hakre
In ta murna Allah sarki zare
Dukanin fargaba
An goya amare
Mu a nuna ni dake a tare
Zamu zauna rayuwa ta kare
A tare har abada
Kawaye ku kalla
Shi na ba akalla
Wanda bai so nai kwala
Nima bana so yayi
Ke na tsayar zabina
Na sanar dangina
Zana turo abba sa rana ayi
Wajibi in kwantar dakai
Munyi aure ni dakai
Karshen biyayata ga kai
Zanyi tunda ina ji dakai
Kyakwawar fuska na kalla ta deben kewa
Kuyi min san barka na samu fitilar yan mata